ReadR

ReadR

ReadR: Read and Share all content, headlines, news and trends results with Seefinish ReadR App.


Discover Content : Trends

Discover real-time trending topics, news headlines, twitter trends, google trends, hashtags, and content from different countries in the world.

Search Here

Navigation Tabs

Top Countries

Select Country:๐ŸŒ

Worldwide ๐ŸŒ | Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ | South Africa ๐Ÿ‡ฟ๐Ÿ‡ฆ | Kenya ๐Ÿ‡ฐ๐Ÿ‡ช |Brazil ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท| Canada ๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ฆ | United Kingdom ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡ง| United States ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ธ



Headline : Gwamnatin Kano za ta fara hukunta masu kin biyan haraji

Read more from the original article on here at dailypost.ng.





Tags : #gwamnatin #kano #za #ta #fara #hukunta #masu #kin #biyan #haraji



No. of Paragraph 17

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta fara tuhumar dukkanin masu kaucewa biyan haraji a shekarar 2025 a matsayin wani bangare na gyaran tsarin tattara haraji.

Wannan sanarwar ta fito ne daga bakin Sanusi Bature Dawakin Tofa, mai magana da yawun Gwamna Abba Kabir Yusuf, a Kaduna, a ranar Asabar.

A cewar sanarwar, Dr. Zaid Abubakar, Shugaban Hukumar Harajin Jihar Kano (KIRS), ne ya bayyana hakan yayin gabatar da bayani ga Gwamnan a lokacin taron karawa juna sani na manyan jamiโ€™an gwamnati.

Dr. Zaid Abubakar ya bayyana cewa wannan gyaran ba yana nufin ฦ™ara haraji ba, sai dai inganta tsarin tattara haraji da tabbatar da bin kaโ€™idojin biyan haraji.

Read more from the original article on here at dailypost.ng.


Related Headlines : Gwamnatin Kano za ta fara hukunta masu kin biyan haraji (in Google.com):

Hello, below you have a "Web" tab to read more content and an "Image" tab to get related pictures

Example : Trends, Country, News, Jobs, Scholarships, Investment, Business, Politics, Adverts, Fashion, Events, Technology and more.