ReadR

ReadR

ReadR: Read and Share all content, headlines, news and trends results with Seefinish ReadR App.


Discover Content : Trends

Discover real-time trending topics, news headlines, twitter trends, google trends, hashtags, and content from different countries in the world.

Search Here

Navigation Tabs

Top Countries

Select Country:๐ŸŒ

Worldwide ๐ŸŒ | Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ | South Africa ๐Ÿ‡ฟ๐Ÿ‡ฆ | Kenya ๐Ÿ‡ฐ๐Ÿ‡ช |Brazil ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท| Canada ๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ฆ | United Kingdom ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡ง| United States ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ธ



Headline : Gwamnatin Katsina za ta kashe N36bn a gina katafariyar hanya

Read more from the original article on here at dailypost.ng.




Tags : #gwamnatin #katsina #za #ta #kashe #n36bn #gina #katafariyar #hanya



No. of Paragraph 13

Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana shirinta na zuba jarin Naira biliyan 36.2 wajen gina wata hanya mai tsawon kilomita 54.7 da za ta haษ—a Kadanya-Kunduru-Radda-Tsakatsa-Ganuwa, da ke tsakanin ฦ™ananan hukumomin Charanchi da Kankia.

Ana sa ran kammala aikin cikin watanni 18, a cewar gwamna Mallam Dikko Umar Radda.

Da yake magana a fadar Sarkin Katsina yayin bikin ฦ™addamar da aikin, gwamnan ya bayyana cewa kasafin kuษ—in ya haษ—a da ginin hanyar da kuma diyya ga masu gonaki da abin ya shafa.

Ya kuma bayyana cewa an riga an bayar da Naira biliyan 14, wato 40% na kuษ—in aikin, ga kamfanin Stan Tech Engineering Construction Company domin fara aikin.

Read more from the original article on here at dailypost.ng.


Related Headlines : Gwamnatin Katsina za ta kashe N36bn a gina katafariyar hanya (in Google.com):

Hello, below you have a "Web" tab to read more content and an "Image" tab to get related pictures

Example : Trends, Country, News, Jobs, Scholarships, Investment, Business, Politics, Adverts, Fashion, Events, Technology and more.